Maganin zubar da ciki na gargajiya
Akwai dalilai da dama wanda ka iya sawa mace ta nemi maganin zubar da ciki na gargajiya koma na Bature, amma a koda yaushe zan iya cewa yana da matukar muhimmanci ki lura da lafiyarki yayin amfani da irin wannan magunguna. Saboda yawancin magungunan da ake amfani dasu wajen zubar da ciki suna da illoli mabanbanta wato wasu sukan saka ciwon mara mai tsanani wasu kuma sukan iya saka fitar jini wanda ya wuce ƙima. Domin a koda yaushe yar'uwa idan zaki amfani da maganin zubar da ciki na gargajiya koma na malam bature to ya kamata kiyi hakan da kulawa. Lafiyarki itace rufin asirinki kar aje garin neman 'gira' kuma a rasa ido.
Wannan rubutu nawa zai yi duba ne ga wasu abubuwa da za'a iya amfani dasu domin a saukar da duk cikin da ba'a buƙata, amma kuma ayi sani cewa neman shawarar masana wato likita tana da tasiri sosai. Ina bada shawarar a tuntubi likita domin kaucewa dana-sani. Bawai ina nufin abinda na rubuta ba gaskiya bane, a'a illa iyaka dai ni mai bincike ne kuma na ilimi komai na rubuta sai nayi cikakken bincike sannan nake somawa.
Ciki da ban malam bahaushe yanada wasu dabaru da yake amfani dasu na gida ko nace na gargajiya domin zubar da ciki, musamman wanda bai fi wata É—aya ko biyu ba, kafin dai na wuce yanada kyau nayi magana akan haÉ—arin da za'a iya fuskanta yayin zubar da ciki musamman wanda ya soma girma.
Illolin yin amfani da maganin zubar da ciki ba tare da izini ba.
(1). Ku sani cewa yin amfani maganin zubar da ciki ba bisa ka’ida ba, yana iya fashe mahaifarki.
(2). Amfani dashi ba bisa umarnin masana ba, na iya kawo zubar jinin wanda ya wuce lafiya.
(3). Haka zalika yin amfani dashi yana iya kashe jaririn dake mahaifa.
(4). Amfani da maganin zubar da ciki na gargajiya ko zamani, yana sa fita daa hayyaci sakamakon zubar da jini.
Hausawa da yawa na amfani da itatuwa iri iri daban daban domin sauke juna biyun da basa son haihuwa. Wasu daga cikin wannan itace sune kamar haka;
(1). Itaciyar wormwood.
(2). Itaciyar Minti (mint) wacce keda sanyi idan an saka ganyenta a baki.
(3). Ganyen shuwaka.
Akwai sauran magunguna waÉ—anda za'a iya amfani dasu, domin sanin hakan sai a ziyarci masu siyar da magungunan gida, domin a tambayesu maganin da za'a iya amfani dashi domin zubar da ciki na gargajiya.
Ga wasu dabaru wanda zaki amfani domin ki zubar da ciki ba tareda kin samu wata matsala ba.
(1). Ki ziyarci tsofaffin dake unguwarku mata cikin sirri, su sunyan hanyoyin da suke bi domin yin hakan.
(2). Cikin kulawa zaki iya ziyartan masu islamic chemist domin suka taka muhimmiyar rawa wajen samar da maganin zubar da ciki na gargajiya.
(3). Zaki iya nemanmu ta contact domin neman taimako, inshallah zamu baki shawara mafi kyau.
(4). Kai tsaye ki ziyarci asibiti domin da kuma yanda za'a iya shawo kan matsalar.