Yadda ake gane mace tanason acita post#

Duk yadda zamani ya kai ga taɓarɓarewa akwai kunya da kuma jan aji daga ɓangaren mace zuwa ga ɗa namiji. A yawa yawan lokuta namiji shine zai fara nuna kulawarsa da kuma neman samun soyayyar mace, kafin ita kuma macen ta bashi hankalinta, har ma su faɗa soyayya a inda zata ɗauki zuciyarta kacokan tabawa shi namijin wanda ya kasance saurayinta. 

Mata da yawa za kaga suna son saurayi domin yana burgesu amma ba lallai su nuna masa ba, zasu jira har sai shi saurayin ya kyasa ya kuma taya, sannan sai kuga an siyar masa da hajar. To idan kuwa hakane, idan har mace zata iya ɓoye son da takewa namiji don kawai shi baiyi mata magana ba, ina kuma ga fitowa ta nuna masa cewar tana sha'awar sa, tana kuma son ya cita? 

A dai wannan ƴar kunyar da ɗan jan ajin dake maƙale a cikin zuciyar mace har gobe, abune mai matuƙar wuya ta fito ta nuna maka. Sai dai duk da haka, akwai wasu alamomi da mace zata iya nunawa a aikace tunda ba zata iya furtawa ba. A aikace ne zata nuna maka alamolin tana so, ko kuma zaka iya cinta watau dai a taƙaice tana baka green light na "zo kaci gindina" 

Ga alamomin da zaka iya fuskanta daga wajen mace na yadda ake gane mace tanason acita:.

*Wawan zama

*Yawan raɓar jikin namiji

*Miƙa a gaban ka 

*Kallonka akai akai 

*Yawan son magana da kai

*Yabonka akai akai 

*Yawan tambaya da maida hankali akan yanayin halittar jikinka.

Bayanin alamomin yadda ake gane mace tanason acita a aikace sune kamar haka;

-Wawan Zama;

Ka lura ka kuma kula da kyau, idan har mace tana son kacita to bata da damuwa don tayi wawan zama a gabanka. Wannan wawan zaman da zata riƙayi a gabanka da saninta ko babu duk bashine a lissafin nata ba, abinda kawai take so take kuma muradi shine samunka a bisa shimfiɗarku, don haka wawan zama na ɗaya daga cikin alamomin farko da zaka fara ganewa daga macen da take da buƙatar a cita. 

-Ta hanyar yawan raɓar namiji;

Yawan kai kanta inda namiji yake sau tari kuma da taɓa shi tana kai hannunta jikinsa. Wannan shine babban makamin mace ta wannan sigar domin ai tasan zaiyi wahala namijin yayi resisting ɗinta idan ana samun body contact a tsakaninsu. Saboda haka ta yadda yarinya zata riƙa taɓa namiji, ku sani tsananin sha'awarsa ce zata kawo dalilin hakan, domin idan ba ita ba, to ba koda yaushe bane zata riƙa taɓa jikinka ba. Wasu lokuta mata kan yi wuya su bayyana ra’ayoyinsu, kamar yadda na bayyana a baya, saboda haka a matsayinta na mace, tana tunanin cewa ikon da take da shi shine jikinta, kuma shine makaminta na cimma wannan manufar. 

-Miƙa a gabanka;

Ita dama miƙa idan kaga anyi ta to mafi akasari tanayin nuni ne da abubuwa guda biyu; na farko shine sagewar gaɓoɓin jikin mutum, wanda mutum zai riƙa jin jikinsa a daɗɗaure duk ba daɗi har ya kaiga sai mutum ya mimmiƙe gaɓoɓin jikinsa sun amsa sannan ya samu nutsuwa. Idan kaga mace ta cika yin miƙa a gabanka to ba gaɓɓanta ne sukayi sanyi ba, a'a kawai dai tana buƙatar kaci tane. Za kaga tana yin miƙa tana banƙaro ƙirjinta a gabanka, da zarar kaga hakan to da walakin! 

-Yadda take kallonka akai-akai 

Ka lura da yadda take kallonka a koda yaushe, bari in gaya maka wani abu idan kana burgeta, to ka sani kullum zata riƙa kallonka da tsokana. Don haka idan matarka ko yarinyar da kake nema tana yin haka to ka sani cewa tana sonka kuma tana son yin wani abu da kai. "alamun mace tana sha'awarka da jima'i, irin kallon da zata riƙa aiko maka dashi yasha bambam da ragowar kallon data saba yi maka, kai kanka idan ta fara yi maka irin wannan kallon dolene zaka ankara cewar akwai wani abu. 

-Kullum zata so yin magana da kai.

Wani abu game da mata shine yana da wuya su ɓoyewa sarrafa yadda suke ji ga wani. Don haka idan ka lura cewa yarinyar koyaushe tana son tattaunawa ko tattauna wani abu da kai, ko da baka da abin da zaka ce mata, za tayi ƙoƙarin neman wani batu ko wani abu don kawai ta tattauna da kai. Don haka kar kayi tunanin tana yin haka don yin magana kawai don ba haka bane. Akwai dalilinta, kuma ɗaya daga cikin manyan dalilan nata shine sha'awarka. 

Yadda ake gane mace tanason acita
Yadda ake gane mace tanason acita pic#

-Yabon ka akai-akai.

Idan mace tana sha'awar ka tana kuma son kaci ta, zata iya tabbatar da yabon ka a kowace rana. Galibi, ƴan mata basa karimci wajen yaba wa wasu. Duk da haka, idan ta kasance tana yabon ka akai-akai, to tabbas ta kai ƙololuwa ne, akwai wani abu fiye da hakan. Sha'awarka da take yi shine dalilin yaba maka da zata keyi a koda yaushe. Komai kayi burge ta kakeyi idan kana magana birgeta zakayi, haka nan yanayin shigarka ma yana burgeta, don haka akwai sha'awarka a zuciyarta idan har kana samun yabonta sosai. 

-Yawan tambaya da maida hankali akan yanayin halittar jikinka.

Kullum zata so ƙarin bayani harma ta riƙa yi maka tambayoyi akan wasu abubuwan game da halittar jikinka, misali idan mace ce wacce saje ko ƙasumba suke burgeta to za kaga tana yawan yi maka magana a kansu idan kana da saje ko ƙasumba. Idan kuwa bata son ka ko sha'awarka to duk ba zaka ga hakan daga gareta ba. Idan ka lura za kaga cewa irin wannan zantuttukan ko tambayoyin suna da nauyi idan har tana jin kunyarka to amma ƙarfin sha'awar da take yi maka shine ya danne kunyarka har take iya yi maka zance irin wannan. 

Yi muku murmushi akai-akai.

Idan tana kallonka kullum tana murmushi? Ko kuwa tana murmushi idan kuna magana da ita? Duk waɗannan hanyoyi ne, kuma tana tunanin hakan zai sa ka fahimce ta da kuma hanyar da zata gaya maka ka sami ƴanci da kwanciyar hankali da ita. Babu wani abu da zai iya motsa mata murmushi duk lokacin data ganka inba soyayya da sha'awarka ba, don haka ka daina tambayarta ko tana son ka a lokacin da ta riga ta nuna maka alamun murmushinta.

Za taso ta zauna kusa da kaiIdan kun kasance tare, tana ƙoƙarin zama kusa dakai a kowane lokaci? Sannan dole ne ka fahimci cewa babu wani abu da zai sa tayi duk abin da ba soyayya ba.

Za ta so samun hankalin ku a duk lokacin da kuke tare da ita, tana neman hanyoyin da zata bi don samun hankalin ku? Shin har yanzu tana yin abubuwan da zasu sa ka lura da kasancewarta a kusa da kai? Hakan ya nuna tana so, kuma ita ma tana sha'awar samun wani abu da za kayi da ita. Domin idan bata son zama da kai, ba zata nemi abin da zai ja hankalinka gare ta ba. "alamun mace tana sha'awarka ta jima'i."

Za taso ziyartar wuraren da kake zuwa, Idan ka lura cewa kullum tana zuwa wurin daza kaje, ko kuma har yanzu tana son halartar duk wani taron taron da zaka halarta. Ko kuma ace tana duk inda kaje. Hakanan alama ce mai kyau don sanar da kai cewa wannan matar tana sha'awar ka ko kuma tana son yin wani abu da kai.

A ƙarshe, idan bayan ka duba duk waɗannan alamun kuma ka lura cewa tana yi maka duk wannan abubuwan, kai baka ganin lokaci yayi da zaka amsa gayyatar tata?. Ka amsa mata idan kana sonta ko kuma in tayi maka. Ka amsa mata idan kana da abinda zakayi da ita. Ka samu kayi mata shi kar ta tsiyaye a banza ! 

A ƙarshe bayan ka kammala karatun wannan jawabin na yadda zaka gane idan mace tana son a cita, sai ka lura sosai ka mayar da hankali ka gani ko kayi tsuntuwar nan daka daɗe kana nema ruwa a jallo ! 

Faƙat!

Yadda ake gane mace tanason acita post#end