Alamomin namiji mai karfin sha'awa post#
Kafin mu tafi kai tsaye izuwa kan wasu abubuwa ko alamomin namiji mai ƙarfin sha'awa, to akwai wasu abubuwa daya kamata mu duba. Nasan kin ƙagu kisan abubuwa daga cikin sirrinkan maza masu tsananin sha'awa amma yanada kyau kisan wasu abubuwa kafin wannan. Sune kamar haka.
_Menene sha'awar namiji
_Meke tada sha'awar namiji
_Menene sha'awar namiji:
Ma'anar sha'awar namiji shine duk wani abu da ɗa namiji keji wanda yake farowa daga baɗininsa wato kama tun daga cikin zuciyarsa, ƙwaƙwalwarsa, da kuma ilahirin jikinsa gaba ɗaya wanda wannan abun da yake ji yana faruwa ne sakamakon yana buƙatar yayi jima'i ko muce kwanciyar aure.
Lokacin da sha'awar namiji ya tashi to yana komawa kamar wani sakarai domin kuwa a wannan lokacin cikin sauƙi zaki iyayin duk abinda kikeso dashi, domin zama yake tamkar wani doki wanda aka sawa igiya ake jansa kinga kenan sai yadda akayi dashi.
Lokacin da sha'awar ta gama tashi shine zaki ga gabansa ya miƙe, a wannan lokaci inda zaki duba ki kalli azzakarinsa ido biyu to zaki ga azzakarin shi kaɗai yana wani motsi mai siffar gal gal gaba da baya a hankali. Ba za'a iya gane wannan motsi ba sai an tsaya a ƙurawa alƙalamin idanu, domin wannan samfurin motsi ba namijin ne yake yinsa ba, a'a a haka muma muke ganinsa yana faruwa damu kuma hakan baya daga cikin alamomin namiji mai karfin sha'awa kowane namiji a haka yake.
_Meke tada sha'awar namiji:
Abubuwan da suke motsa sha'awar namiji suna da bambanci tsakanin mazaje wato kowane namiji akwai abinda yake tayar masa da sha'awa, wani zaki samu ganin ƙugun mace nasa sha'awarsa ta motsa wani kuma ba haka bane. Kaga kenan yanada amfani ka riƙe abubuwan dake tayar maka da sha'awa saboda inganta tsaro wato a dinga saurin dakatar da sha'awar a lokacin da ba nata ba. Idan kuma ke mace ce zaki gane abinda ke tayarwa masoyinki sha'awa. Amma abubuwan dake motsawa maza sha'awa sune kamar haka.
1. Ganin ƙirjin mace musamman idan ita cikakkiyar mace ce, ba tsohuwa ko ƙwaila ba.
1. Yin ido biyu da kwankwason mace musamman idan tanada faffaɗan ƙugu.
3. Motsawar mazaunan mace lokacin da take tafiya.
4. Ganin laɓɓa ko wuyan mace.
Waɗannan abubuwa na sama yawanci sune ke motsa sha'awar namiji.
Menene alamomin namiji mai ƙarfin sha'awa, sune wasu yanayi na halitta wanda ke nuni da cewa wannan namijin zaiyi ƙoƙari ko jarumi ne a lokacin kwanciyar aure. A zubi da tsari irin na halittar ɗa namiji akwai abubuwan da zasu iya kasancewa kowa yana dashi bawai su maza masu karfin sha'awa sunada halittun da sauran maza basa dashi ba. Hasali ma wanda bashi da tsananin sha'awan nashi ya fitowa fili.
Ga jerin alamomin namiji mai karfin sha'awa suke kamar haka. Ayi sani cewa ba dole bane sai namiji yanada waɗannan abubuwa sannan shine yake da karfin sha'awa, saboda wani abun ɓoyayye ne.
1. Kasantuwar faffaɗan ƙirji
2. Namiji gajere
3. Jan ido
4. Namiji mai saurin fushi
5. Namiji mai yawan kula mata
6. Yawan son yin bacci
Ga bayanin kowanne daga cikin alamomin namiji mai karfin sha'awa.
1. Faffaɗan ƙirji:
Yawanci maza masu faffaɗan ƙirji ba'a fiye samunsu ba, kuma kasantuwar faffaɗan ƙirji a halittar namiji yana ɗaya daga cikin alamomin namiji mai karfin sha'awa. Wannan halitta ta ƙirji mai daɗi tana bawa wannan maza damar rufe abokiyar saduwarsu ruf, wanda mata da yawa suna son hakan, yayin saduwa kuwa zai bata duk abinda takeso a lokacin saduwa, zata gamsu da cewa ta haɗu da ingarman zaki.
2. Namiji gajere:
Gajartaka yana ɗaya daga cikin alamomin namiji mai karfin sha'awa, saboda bincikenmu ya tabbatar da cewa yawancin mazajen da suka kasance gajeru sunada matuƙar karfin sha'awa, yawancin irin waɗannan mazaje ba'a fiye gamsar dasu cikin sauƙi ba dole sai ansha gwagwarmaya. Amma fa! akwai wani hanzari ba gudu ba ayi sani cewa ba kowane namiji yake da karfin sha'awa ba. Amma idan mijinki gajere ne do zaki iya tsayi ke da kanki, wato ta yanayin yadda yake saduwa dake.
3. Jan ido
Duk da cewa fiye da kaso arba'in da biyar na mazajen Afrika sunada jan idanu, akwai waɗanda idanunsu bana karfin sha'awa bane, wato kawai a haka halittarsu take. Halittar jan ido na ɗaya daga cikin alamomin namiji mai karfin sha'awa, kuma ayi sani cewa wasu mazan abun nasu baya motsawa sai sha'awarsu ta tashi. Kina kallonsa zakiga ya fita a hayyacinsa kuma idonsa ya kaɗa yayi ja.
4. Namiji mai saurin fushi:
Bincike ya tabbatar da cewa yawancin maza masu saurin yin fushi tofa jarumai ne akan gado. Saurin fushi ga namiji wata alama ce cikin alamomin namiji mai karfin sha'awa. Domin wani namijin mai irin wannan hali na tsananin sha'awa tofa duk irin fushin da yayi da matarsa to tabbas zai nemeta domin kwanciyar aure kuma zai bata duk abinda zata buƙata a lokacin kwanciyar.
5. Namiji mai yawan kula mata:
Wannan kamar na wasa haka yake, domin sai kaga kamar ba daidai ba amma ba haka bane domin bincike ya tabbatar da cewa samari masu yawan kula yan'matan layi sunada matuƙar karfin sha'awa domin kuwa wannan yawan kule-kule da matan da suke yana rage musu wani abu daga cikin karfin sha'awarsu.
6. Yawan son yin bacci:
A wannan ayi sani cewa bawai muna nufin namijin mai cutar bacci ko kuma mai saurin yin bacci ba, a'a son yin bacci da muke magana shine namiji ya kasance yanzun nan sai kaji yace shifa bacci yake so yayi, ko kuma ka ganshi yaje ya kwanta da niyyar yin bacci ba tareda aikin komai ba. Wannan yana ɗaya daga cikin alamomin namiji mai tsananin sha'awa. Hakan yana basu damar hucewa cikin sauki ba tareda sun kwanta da mace ba.
Kamar yadda muka faɗa a baya cewa ba dole bane sai namiji ya kasance da duka wannan alamomi ba sannan zai zama mai karfin sha'awa, me yiwuwa yanada ɗaya ko biyu, koma babu gaba-ɗaya. Anan muka zo ƙarshen wannan rubutu namu. Mun gode.
End#of Alamomin mace mai karfin sha'awa.