Yadda ake tayarwa mace sha awa article 1#
Hanyoyin daya kamata maigida ko ango yabi domin tayar da sha'awar matarsa ko amarya.
A yau alƙiblar alƙalamina zata fuskanci hanyoyin da maigida ko ango ya kamata yabi domin tayar da sha'awar iyali, uwargida ko amaryarsa, a yayin daya ɗaura niyyar tarawa da iyalin nasa ko kuma amaryarsa idan shi ɗin ya kasance ango a wannan daren.
Da farko dai yana da kyau mu gane kuma mu fahimci muhimmancin wasannin soyayya kafin akai ga tarawa da iyali. Sannan har ila yau yana da kyau ɗa namiji ya riƙa kula da yanayin tsawon lokacin da yake ɗauka kafin ya tayar da sha'awar matarsa ko iyalinsa ta motsa idan kuma angone, to a irin wannan wasannin ne zai gane kuma ya fahimci ko wacece amaryar tasa a irin wannan fannin.
A bincike na ilimin jima'i an gano, haka kuma an tabbatar da cewa mata sune suke kashe romon daɗin jima'i kaso saba'in zuwa tamanin. Kai ɗa namiji, duk wannan daɗin daka san kanaji sam ba komai bane idan mukai duba da tazarar da jin daɗin mace ya bawa jin daɗin namiji a yayin da suke saduwa.
Haka kuma har ila yau, tasowar sha'awa da kuma gamsuwa a wurin ɗiya mace yafi na ɗa namiji ɗaukan lokaci, koda yake akan samu saɓani wasu lokutan, sai kaga mace mai ƙarfin sha'awa wacce lokaci ɗaya sha'awarta zata motsa saboda tunani ko kallon wani abu da dai sauransu. Sannan kuma ta samu gamsuwa ba tare da ɗaukan lokaci ba. Amma dai, mafi yawa yawan mata sunfi mafi yawan maza ɗaukan lokaci kafin motsawar sha'awa ko gamsuwa tazo musu.
Akan dai dai wannan gaɓarne kuma zamuyi bayani dalla dalla akan maudu'in namu; wato hanyoyin da yakamata maigida ko ango yabi domin tayar da sha'awar matarsa ko amaryarsa.
Bayan kun nutsu kun kuma natsa, kun sauke duk wani nauyi dake kanku kafin kwanciya, wanda daga nan ne daga maigida ko ango har uwargida ko amarya zasu zama suna ankare ne da cewa anfa zo wurin!
Maigida ko ango ya zama mai kula da kuma gyara jikinsa musamman gashin kasan hannu dana gaba. Gyaran jiki, da amfani da turarurruka masu sanyin ƙamshi da kwantar da hankali, tilas ne maigida ko ango ya zama ma'abocinsu a irin wannan yanayin.
Maigida ko ango ya lazumci kula da lafiyar bakinsa, haƙoransa ta hanyar yin asuwaki da yin brush kullum. Kuma ya kasance kana amfani da ingantattun sinadaran wanke baki tooth paste kenan a turance. Da sannu zamuzo gaɓar daza kaga amfanin yin duk abubuwan da aka lissafo a sama.
Maigida ko ango a wannan gaɓar yasan cewa yana da matuƙar muhimmanci yasan dame zai fara. Abune mai sauƙi ka fara da hira. Kasamu hirar da zakayi da uwargida ko amarya. Hira mai daɗi wacce zata kawo nishaɗi a tsakanin zukata biyu. Ma'ana zukatanku, dama ai ba komai ne ya kawoku ya haɗaku a inuwa ɗaya ba sai soyayya, saboda dama can kuna hira. Dauko topic ɗin hirar da zakuyi, bazai maka wahala ba ya kai maigida ko ango.
Maigida ko ango, kuna cikin hirar nan abinda ya kamata ya zama motsinka na farko, shine ka fara da riƙe mata hannu. Karka ɗauki wannan riƙe hannun a matsayin ƙaramin abu, kana buƙatar kayi komai sannu sannu, karka manta motsa mata sha'awa kake sonyi.
Kana riƙe da hannunta kana shafawa ko murzawa musamman ƴan yatsunta, idan nine kai maigida ko ango, zan ja hannun amarya nakai bakina na sumbaci bayan tafin hannunta. Wannan wata babbar alama ce ta nunawa iyali, uwargida, ko amarya cewa *ina sonki*
___________________________________
Yadda ake tayarwa mace sha awa article 2#
Haka da kayi kuma zai shiga zuciyarta ya zauna daram har ta riƙa alfahari da hakan lokaci zuwa lokaci.
Bayan wannan kiss da kayi mata a bayan tafin hannu a sannu sannu dai kaci gaba da murza ƴan yatsun nata daga nan ka ƙara kusanci da ita, ma'ana dai ka matsa jikinta ko kuma kai ka rungumo ta jikinka.
Daga wannan rungumar ne zaka samu damar kai hannayenka ko ina a sassan jikinta. Nasan zuwa yanzu zaiyi wuya hankalin maigida ko ango bai karkata zuwa ƙirjin amarya ba, sannu sannu dai maigida ko ango.
A wannan gabar *kiss* shine abinda yafi dacewa ya biyo bayan wasa da tafukan hannayenta da kake yi.
Kiss watau sumba kala kala ne kamar yadda muka sani. Ya kai maigida ko ango, fara dayi mata kiss ɗinnan sannu sannu, tun daga hannun nata ka taho kana sunsunar wuraren wuyanta a hankali, duka dai a wannan matakin kana cigaba da shafar jikinta, ma'ana dai hannunka nakan jikinta. Kana bin gefen wuyanta da kiss ɗinnan, kai da kanka zaka gagne lokacin daya kamata ka haɗe bakinka dana uwargida ko amarya. Kula da lafiyar baki da haƙora anan zatayi maka amfani matuƙa.
Yayin da amarya taji ka haɗa laɓɓanka da nata, tun daga lokacin zata fara jiyo sassanyan numfashinka na baki idan ka kasance mai kula da lafiyar bakin naka. Kana cikin yimata wannan wasan na iya kiss ɗin laɓɓanku sai ka haɗe bakinka da nata kanayin wasa da harshenka anata. Jikinta zai fara mutuwa zata fara ɗauke wuta.
Maigida ko ango ƙirjin uwargida ko amaryarka, a dai dai wannan lokacin yana buƙatar agazawarka domin kuwa nonuwan mace suna da matuƙar muhimmanci wurin tayar da sha'awarta. A sannu maigida ko ango ya kamata ya kama nonon uwargida ko amarya, har ila yau karka manta cewa sha'awarta kake son tayarwa.
A hankali kana shafa mata su kana lallatsawa kana cika hannunka dasu har ka fara ƙoƙarin ɗaga mata rigar jikinta ko kuma ciro nononta daga cikin rigar. Yayin daka samu nononta a zahirinsa kana da zaɓi kala kala na irin nau'in wasannin da zakayi da ƙirjinta.
Kaci gaba da kama nonuwanta kana kuma lallatsawa, karka manta wancan wasan dakayi dasu suna cikin rigar tane ayanzu kuwa ka samu fito dasu tsirara suna hannunka, kai kanka sai kafi jin shauƙin wannan kamawar da kuma latsawar fiye da suna cikin rigar.
Ba matsawa ko lallatsawa maigida ko ango zai tayi ba, kamo kan nononta kayi wasa dashi abokina, za kaga kan nonuwan nata zasu fito su ƙara tsini ma'ana suna amsa saƙon dakake kai musu. Bayan ka jajja mata kan nonuwan nan kayi wasa dasu, lokaci yayi da zaka saka kan nonon nan a bakinka. Kana tsotsa kana sama da ƙasa da harshenka akai ina mai tabbatar maka zakaga yadda uwargida ko amarya zata riƙa ƙoƙarin shiɗewa za kaga tanayi kamar wacce aka jona mata wutar lantarki.
A cikin maƙurar irin wasannin da maigida ko ango zai iya yi da nonon uwargida ko amarya, zai iya saka mata azzakarinsa a tsakiyar nonuwanta watau wushiryar nononta ya riƙa goga mata sandan azzakarinsa. Wannan nau'in wasan ma yana ruɗa Mace tare da fizgo sha'awarta.
Maigida ko ango ɗora hannunka akan ruwan cikinta bayan ka fara zira hannun naka ta ƙasan rigarta. Hannunka yana yawo akan ruwan cikinta kana shafawa har ka tsaida shi akan ramin cibiyarta.
____________________________________
Yadda ake tayarwa mace sha awa article 3#
Haka zaka cigaba da wasa da yatsanka a ramin cibiyarta. Daga nan saika zarce zuwa mararta. Duk zuwa wannan lokacin baka rabu da wasa ko tsotsar nonuwanta bafa. Karka manta har ila yau, nonuwanta wata hanyar sadarwa ce mai matuƙar muhimmanci wurin kai saƙon nan da kake ƙoƙarin aikawa.
Kana iya kwantar da kanka akan ƙirjinta gaba ɗaya, idan ya kasance kai maigida ko ango ma'abocin gashine a fuskarka kamar saje kenan ko ƙasumba, to a yayin daka kwantar da fuskarta a jikin fatar ƙirjinta gargasan dake fuskarka zasu riƙa gogar jikinta suna sake rikita ta haɗe da tsumata taji bata buƙatar komai sai kai a cikin jikinta.
Kana cigaba da shafa mararta kana ƙara ƙasa da hannunka zuwa gindinta ko nace farjinta, a wannan gaɓar ma za'a iya cewa anzo wurin! Yayin duk da taji hannunka ya kai zuwa farjinta dole zata ƙara ɗauke wuta sosai ne. Karka riƙa yi mata da ƙarfi, saboda komai sannu sannu ake buƙatar kabi. Kuma taɓa sassan jikinta a hankalin nan yafi tsumata, haka kuma yafi tayarwa ko tsokana sha'awar tata.
Zuwa wannan lokacin zaiyi wuya ace bayan duk maigida ko ango yabi bayanan hanyoyin da aka ambata a sama, ace har yanzu uwargida ko amarya bata gama shigowa hannu ba. Ma'ana abu ne mawuyaci zuwa wannan lokacin sha'awarta bata tashi ba.
Akwai matan da suke buƙatar zazzafan wasa, haka kuma wasanni na tsahon lokaci kafin sha'awarsu takai matuƙa, ire iren matan nan sune suka fi buƙatar a bisu a sannu, a kuma ɓata lokaci ana wasannin soyayya dasu.
Idan kana da uwargida irin haka ko kuma ka fahimci amaryarka irin waɗannan matan ne to lallai zaka buƙaci yin wasa da gindinta. To idan kaga ba tayi laushi yadda kake so ba zuwa wannan lokacin sai kaci gaba da maida hankali akan wasan daka farayi da hannunka a ƙofar gindinta. Ka riƙa shafa mata ɗan tsakanta ko kuma beli kamar yadda wasu suke kiransa, haka kuma ka riƙa wasa da leɓen gindin nata wato gefe da gefe na yankan gindinta.
Duk ɗaukan lokacin daza tayi tana amsar saƙonka, zuwa wannan lokacin dai gindinta ya jima da jiƙewa da ruwan soyayya, kuma ruwan nan da yake fita daga jikinta sakamakon duka wasannin nan dakayi da ita ba komai bane illa alamar ta karɓi saƙon nan naka ta kuma fahimci saƙon, ba kuma zata manta da irin wannan salon naka ba !.