Kalaman motsa sha'awa article
Menene kalaman sha'awa:.
Kalamai ko maganganu na motsa sha'awa waɗansu samfurin kalamai ne wanda suke fitowa daga bakin mace ko kuma namiji da niyyar tayarwa ɗan uwansa sha'awa, wato yana son yayi jima'i a wannan lokaci ko kuma a wasu lokutan yana buƙatar runguma daga ɗan-uwan nasa. Sudai maganganun dake tayar da sha'awa a haƙiƙanin gaskiya kalaman batsa ne, domin kuwa babu wanda hakanan ko wacce hakanan sha'awarta zata tashi ba tareda ɗan aike ba, misalin kalaman batsa ko kuma ayi a aikace kamar runguma dadai sauransu.
Kalaman motsa sha'awa tsakanin miji da mata sunada matukar tasiri da amfani a zamantakewar aure. Saboda wani lokacin dasu ake soma motsa sha'awa har takai ga an sadu.
Muhimmancin maganganun motsa sha'awa:.
1. Ƙara danƙon soyayya
2. Son kasancewa da juna
3. Fadar matsala ba jin kunya
4. Ƙarin kuzari lokacin jima'i
5. Amsa kira cikin sauƙi.
:. Ga bayanin kowanne.
1. ƙara danƙon soyayya:
Bincike ya tabbatar da cewa da yawa daga cikin mata wanda suke amfani da kalaman batsa lokacin da suke tare da masoyansu, tofa suna samun wani ta gomashi wajen mazajensu domin hakan nasa maigida ya dinga son yin magana da matarsa koda a lokacin bashi da niyya. Wanda hakan na ƙara aminci da jindaɗi a soyayyarsu ta cikin gida.
2. Son kasancewa da juna:
Iya ƙirkira da iya shagwaba lokacin da kike yiwa sahibinki kalaman motsa sha'awa tabbas yana sakawa mijinki ya dinga son kasancewa dake a kowane lokaci, wanda hakan zai saka idan bakya kusa dashi hankalinsa baya taɓa kwanciya, yar uwa kema zaki zamana cewa zaki ƙara son zama tare da mijinki saboda irin sabuwar ƙaunar da zai dinga kwada miki.
3. Fadar matsala ba jin kunya:
Idan kun saba kaida iyalinka kuna yin maganganun motsa sha'awa na batsa, hakan zai baka damar sanin sirrika da dama daga wajen matarka ko mijinki musamman sanin abubuwan da ɗayan ku yafi so lokacin jima'i, kunga kenan sabuwar soyayya ta ƙullu.
4. Kara kuzari lokacin jima'i:
Lokacin da kake kwanciyar aure da matarka ko lokacin da kike kwanciyar aure da maigida, kowa a cikinku bayason ɗan uwansa ya zamana bashi da kuzari, yana ɗaya daga cikin babban abinda maza suka tsana shine suna jima'i da mace, ita kuma lagab tamkar wata dutse bata komai, namijin yanason mace mai shafashi da kuma sumbatansa kamar mata suke buƙata lokacin jima'i, musamman kin ƙara da faɗin wasu daɗadan kalaman motsa sha'awa.
5. Amsa kira cikin sauƙi:
Idan baki san wannan ba yar uwa an barki a baya, domin kamar sirri ne a gun matan yanzu, idan ya kasance kin iya kalaman batsa yadda ya kamata, wato kin ƙware wajen kalaman motsa sha'awa tofa ko yaya kikayi kiran mijinki zai zo ko bai shirya ba, dalili kuwa shine babban abinda zai fara zo masa a rai shine zaki gaya masa wani samfurin salon magana mai tada sha'awa ne, koda kuwa bai kwanta dake a wannan lokaci ba.
Ga wasu daga cikin kalaman motsa sha'awa guda 10 da duk wata mace mai son motsa sha'awar namiji musamman idan kika raÉ—asu a kunnensa. saikin gwada saki gane batuna.
1: Haba darlin na cire wandona da rigan nonona yanzu haka.
2: Baby idan na ganka a tuɓe ba riga tsiyaya nake yi.
3: Babyna ka kwanta na cire kayan jikinka.
4: Angona yau inada sha'awar na kaika wata sabuwar duniyar shauki.
5: A duk lokacin daka matso kusa dani sai naji ina bukatar ka shigeni.
6: Kasancewa dakai yana maidani cikakkiyar mace.
7: Habibina nifa inaso ka cini.
8: Hmm kasan me a jiƙe nake tun dana hangoka.
9: wash! baby kan nonuwana sun miƙe suna buƙatar bakinka a kansu.
10: Washhh, gaskiya sweetheart buranka ta ƙara kauri.
Da fatan mata masoya zasu jaraba waÉ—annan dabaru namu daga shafin kayan lambu da soyayya.