Yadda ake gane mace mai dadi

Akwai hanyoyi da dama na yadda ake gane mace mai dadi, saidai kuma wasu hanyoyin basa da inganci kamar wasu, a wasu lokutan zai iya kasancewa ita mace tanada wasu alamomin mace mai dadi amma kuma ba mace mai dadi bace, ko kuma ayi juyin juya hali wato zaka iya samun macen bata da duk wasu siffofi ko halittu na halayen mace mai dadi amma kuma ita mace mai dadi ce. Kaga daga nan zaka yanke cewa mace mai dadi wacce namiji zaiji daɗinta bawai ta dogara bane da wasu takamaiman halittu ba.

Yadda ake gane mace mai dadi
Yadda ake gane mace mai dadi da ni'ima

Zaifi kyau ka zaɓa ka darje, kuma ka nemi mai tarbiyya duka shi yafi nasara, amma idan ka samu yarinya mai tarbiyya sannan ta kasance mace mai dadi, haba ai ba ƙaramin dace kayi ba, sai kayiwa Allah godiya.

Kar kuma kwaɗayin sanin yadda ake gane mace mai dadi ya jaka, ka faɗa hannun wata tsinanniyar da wallahi saika ƙwammace dama baka taɓa yin aure ba, Allah ka kiyaye mu daga auren mata irin wannan, su ake cewa kai baka ci gindi ba, gindi ya cika 🤣.

Ga jerin hanyoyin yadda ake gane mace mai dadi:

1. Damshin gaba

2. Jin sha'awa da wuri

3. Fitar da ruwa mai yauƙi

4. Juriya yayin jima'i

5. Cikakken gindi

6. Rashin kawowa da wuri

7. Zurfi da ɗumin duri

8. Jindaɗin jima'i

9. Saurin jin sha'awar mijinta

Ga bayanan hanyoyin yadda ake gane mace mai dadi: kamar haka.

1. Damshin gaba.

damshin gaba yana ɗaya daga cikin waɗansu halittu wanda suke ƙarawa mace ni'ima da dadi yayinda namiji ke kwanciyar aure da ita, domin kuwa ko ba'a faɗa ba, kaima kasan duk abinda aka damshi wato ruwa-ruwa a cikinsa to tabbas zaiyi daɗin shiga, duk da cewar akwai ire-iren azzakari da dama amma wato wani gajere ne wani kuma dogo, wani nashi yanada kauri wani kuma nashi siriri ne, duk da hakan idan har mace tanada isasshen damshin gaba a tare da ita, to babu shakka kowane irin azzakari a cikin ire-iren azzakari mijinta ke dashi zaiji daɗin shigarta, cikin ɗimaucewa da annashuwa kuwa, hakan zai matuƙar kankaro miki soyayya a wajen maigida domin kinada siffar mace mai ni'ima.

2. Jin sha'awa da wuri.

yana ɗaya daga cikin hanyoyin na yadda ake gane mace mai dadi tayin amfani da kalamai na batsa ko nace zance na tayar da sha'awa, kai da kanka ko ke da kanki zaku iya gane ɗayanku zaiyi daɗi ta hanyar amfani da surutun iskanci. Bawai kai tsaye zaka ja maganar ba, a'a cikin salo da iyawa zaka bi saboda karta gane inda ka dosa kai tsaye, sai kaɗan fara bata labari na motsa sha'awa, domin kuwa muna dasu a gidan-nan bila adadin, saika zaɓi wanda zaifi dacewa da sahibarka. matsawar mace mai dadi ce to tabbas zaka ga yanayinta ya canja lokacin da kake wannan surutai na motsa sha'awa.

3. Fitar da ruwa mai yauƙi.

Na daga cikin hanyoyin yadda ake gane mace mai dadi ganin fitar ruwa lokacin saduwa da ita, bawai ko wane irin ruwa ba, domin akwai na cuta, amma fitar farin ruwa mai yauƙi yana matuƙar nuni da cewa wannan mace zatayi matuƙar zuma lokacin cin durinta, haka zalika zatayi matuƙar buƙatar kwanciyar da ita. domin kuwa wannan farin ruwan mai yauƙi yana ƙara nuni da cewar wannan budurwa ko mace tanada lafiya, wato takai matakin da zata iya ɗaukar ciki, kaga kenan kota wannan hanya zaka iya gane cewa matarka zata iya Aihuwa.

4. Juriya yayin jima'i.

Mace jaruma lokacin da take saduwa da mijinta tana ɗaya daga cikin mata masu daɗi, domin kuwa duk irin abinda zaka yi mata ta fuskar harkokin sha'anin jima'i tofa zata ɗauke, juriya gami da bajinta zai iya zama hanya ta yadda ake gane mace mai dadi, namiji yana matuƙar buƙatar macen da zata ɗaukeshi ta fannin jima'i ba tareda raki ko nuna gajiya ba lokacin saduwa dashi. Haka zalika yin juriya lokacin jima'i yana ƙara danƙon soyayya mara misaltuwa.

5. Cikakken gindi.

Tabbatuwar cikakken nama a gindin mace wata ni'ima ce mai inganci, wanda takesa maigida kullum ya dinga haba-haba da matarsa, kuma ya dinga son kasancewa tare da ita, kinsan mene sirrin, to asirin ba komai bane face isasshen nama dake tattare a gaban matarsa domin yana matuƙar ɗauke masa kewa, kuma hallau yana daga hanyar yadda ake gane mace mai dadi samun ƙibar duri a tare da ita.

6. Rashin kawowa da wuri.

Kai malam !! ko ni kaina inason macen da bata kawowa da wuri lokacin da nake kwanciya da ita, domin kuwa hakan ba ƙaramin ƙarin ni'ima yake ba, musamman idan taku tazo ɗaya da matar wato kuna daɗewa baku kawo ba kuma kuna kusan kawowa a tare, to anan fa zaka gane kai da kanka cewa matarka tanada dadi, hallau siffan yanayi na jiki wato ta rashin kawowa da wuri tana daga yadda ake gane mace mai dadi. Duk da ba siffa bace ta gani a zahiri wadda za'a ce an ganta da ido, amma macen da take da wannan hali tofa ingarma ce.

7. Zurfi da ɗumin duri.

Macen da take da rijiya gaba uku haɗe da murfinta ma iya cewa wannan mace a gaisheta, domin na daga cikin yadda ake gane mace mai dadi inji masana, mace zaka sameta kogon durinta yanada zurfi wanda hakan zai bawa burar namiji shigarta sosai ba tare da wata matogaciya ba, Idan kuwa macen tanada ɗumin duri tofa wannan budurwa ƙirar lu'u lu'u ce, babu ko tamtama mace mai zurfin duri kayan alatu ce na adanawa.

8. Jindaɗin jima'i.

Lafiyayyar mace mai dadi itace koda yaushe take cike da sha'awar mijinta, wacce kuma koda yaushe idan mijinta ya buƙaceta take ɗoki da son kasancewa tareda mijinta, yana ɗaya daga cikin hanyoyi na yadda ake gane mace mai dadi ƙaunar saduwa da mijinta, ko a wane hali take ba zata ƙi amincewa da buƙatar mijinta ba kuma yayin jima'in tana nuna jin daɗinta, wanda yakan saka wasu matan yin nishin daɗi irin " ashh!! washhh'!! uwshhh! " da dai sauransu.

9. Saurin jin sha'awar mijinta.

yana ɗaya daga cikin alamomi da siffofi na yadda ake gane mace mai dadi, ta hanyar nuna kwadayinta da son saduwa da mijinta, abinda yasa nace haka kuwa shine idan har kanada matar da take ƙaunarka da gaskiya kuma take matuƙar alfaharin son yin jima'i dakai tofa kai ka warke, domin koda yaushe baka da fargaba na kusantarta kamar yadda wasu mazan kejin nauyin kusantar matayensu. Yadda ake gane mace mai dadi zamu iya kallonsa ta fuskar jin sha'awar mace zuwa ga mijinta.

Yadda ake gane mace mai dadi
Yadda ake gane mace mai dadi pic

Wannan shine abinda zamu iya kawowa dangane da yadda ake gane mace mai dadi. Idan da hali zaka iya bin wannan hanyoyi na sama domin ka gane ya mace mai dadi da ni'ima take. Nagode.