Pop Social

wuraren motsa sha'awar namiji

Wuraren motsa sha'awar namiji

A yau muna so mu taɓo abinda ya shafi tsokano sha'awa irinta namiji a auratayya.

Wuraren motsa sha'awar namiji
Wuraren motsa sha'awar namiji post

Da yawa daga cikin mata suna zaton cewa wasanni da motsa sha'awa aikin namiji ne shi kaɗai, to a gaskiya duk macen da take tunanin haka ta faɗi warwas a jarabawa ta fagen soyayya da zamantakewar aure.

Kuma idan bata maida hankali ba tofa wata zata iya ƙwace mata maigida cikin sauƙi. Galibin mazan yanzu sunfi so da ƙaunar matayen da suke musu wasa kala-kala.

Saboda guje miki irin haka nake baki shawara, a domin haka kar kiji kunya ko gudun wai kada mijinki yace ke jarababbiyace, ba haka bane karma kiyi wannan tunanin. Ki sani cewa ita mu'amular aure ibada ce kuma duk sanda zaki yiwa mijinki wasa a lokacin saduwa to kemafa kina samun wani ɓangare na jindaɗi da nishaɗi daidai gwargwado.

Wuraren motsa sha'awar namiji ko muce abubuwan daya kamata kiyi amfani dasu domin motsa sha'awar namiji.

A yanzu zamu fara ne da sirrin kwanciyar aure kafin mu kawo muku kalolin kwanciyar kwanciyar, ma'ana shine sirrin yadda zaki kwanta da maigidanki ki gamsar dashi kuma kema ki gamsu yadda ya kamata, 

sau da dama zaki samu mace bata da wani sai aiki da kayan mata kuma ko nawa zata kashe bai dame taba saita siya, kayan matan ma wanda suka dace da wanda basu dace ba, a haka a shige-shige harta janyowa kanta wata cutar, garin neman gira a rasa ido, 

tabbas kayan maganin mata gaskiyane kuma suna ƙara bada gudunmawa sosai ta fannin jima'i saboda ance idan kina da kyau saiki ƙara da wanka amma dai idan abu yayi yawa to zai iya haifar da cuta, kuma a yanzu komai na duniya an samu cigaba, masana a ilimin jima'i kullum suna ƙara bincike suna bayyana sabbin abubuwa da dabaru.

Sauda yawa a wannan gida namu muna samun ƙorafe-ƙorafe daga waɗansu matan cewa su sun kasa ganewa, sunajin ana cewa wai namiji yana fita hayyacinshi a lokacin jima'i har ya dinga surutai yana sambatun daɗi, amma kuma wai sufa hakan baya faruwa da mazajensu yayin saduwa dasu.

To yar-uwa ga sirrin mijinki a tafin hannunki harma da abubuwa na wuraren motsa sha'awar namiji.

Ki zauna daram ki koyar da kanki waɗannan ilimi na jima'i, yadda zaki rinƙa sarrafa durinki ta yadda zaki tsuke shi ds kanki, ta yadda idan oga ya shiga gindinki zaki riƙeshi gam yadda ya kamata a cikinshi, kiyi sani cewa akwai wata halitta ta tsoka a cikin durinki wadda take tashi ta miƙe tsaye yadda kika san tsuliyar namiji, yayinda kika ji sha'awa me ƙarfi, ko kuma a yayinda kike ƙoƙarin tsuke gindinki.

Lokacin da maigidanki ya shiga gindinki to dama kin riga kin tsuke gindin, to wannan tsokar taki zaki koyi yadda zaki motsa da ita, ta yadda a yayin jima'in zata dinga gogar kan kaciyar azzakarin oga, a wannan lokaci dake dashi zaku jiƙe a cikin wata duniyar daɗi mai wuyar fassaruwa, mun nemi sunan wannan tsoka amma ko wane masanin da yadda yake kiran sunanta, shiyasa bamu sahihin sunanta ba, amma ba rubuta sunanba fahimtar yafi amfani.

Muhimman wuraren motsa sha'awar namiji sune kamar haka:

1. Baki = Sumbatar maigida cikin salo da iyawa yana saurin tayar da sha'awar maigidanki ko nace namiji.

1. Yin raɗa a cikin kunne = da fatan kin taɓa kwada wannan, idan baki taɓa yi ba kwadashi a yau.

3. Kallonsa cikin kisisina = irin ɗan farfari da ido na jan hankali.

4. Rungumeshi.

Abubuwa masu amfani na yau da kullum wanda ba wuraren motsa sha'awar namiji bane amma zasu taimaka miki wajen jawo hankalinsa.

*1) Ƙamshi.

*2) Kalamai.

*3) Iya sarrafa kwankwaso yayin tafiya.

*4) Sa'annan wasannin motsa sha'awa.

*5) Sumbata.

*6) Shigar kayan jan hankali.

*7) Kallon jan hankali.

*8) Tafiya cikin salo kamar bakya so.

Wuraren motsa sha'awar namiji
Wuraren motsa sha'awar namiji post