Alamomin mace mai dadi part 1

👉Alamomin mace mai dadi da ni'ima sabon bincike

1. Mace mai damshin gaba

Ya mace mai dadi take ? Itace take tattare da damshin farji ko kuma nace damshin gaba, yana É—aya daga cikin alamomin mata masu matuÆ™ar ni'ima da daÉ—i a wajen saduwa. Haka zalika Alamomin mace mai dadi yana daga kasantuwar samun damshi a gaban mace, a turance ana kiran damshin gaban mace da suna  "Flora".

Mene ne damshin farji: Damshin gaba ya kasance kamar wani É—an ruwa-ruwa ne da yake a cikin gaban mace, wanda wannan damshin yana taka rawar gani wajen hana duk wata cuta ko  kwayoyin  cutar shiga gaban mace, ba'a nan damshin farji ya tsaya ba hasalima yakan iya kame cutar sannan ya fitar da ita ko kuma ya kashe ta gaba É—aya.

2. Mace mai sha'awa

Yana ɗaya daga cikin alamomin mace mai dadi yawan sha'awa, mace mai dadi a yawancin lokuta tanada buƙatar ɗa namiji a tare da ita, bawai kawai domin ya sadu da ita ba "a'a". Domin kuwa mace mai yawan sha'awa tana son magana da namiji wato hira ta yau da kullum, domin hakan yana rage mata wasu abubuwan a tare da ita, sannan kuma tana samun ƙarin nishadi idan namijin yana wasa da ita, wato rungumarta, shafa mata sassan jiki kamar nonuwanta,duga-duganta da kuma ɗuwawunta. ko ba'a faɗa ba sha'awa tana ƙara danƙon soyayya da shakuwa tsakanin mace da namiji, wato sha'awar junansu.

3. Cikakkiyar sha'awa zuwa ga É—a namiji a wajen ta

Siffar mace mai dadi har ila yau shine, yawan sha'awa da kuma tsarin jiki da mace take da shi wajen É—a namiji, hakan baya nufin cewa dole se mace ta taÉ“a namiji sannan za taji tana sha'awar sa, sha'awar mata a yawancin lokuta abu ne me wuyar fahimta se kayi da gaske sannan kake iya ganeta. Mun samu waÉ—annan alamomin mace mai dadi ne ta hanyar interview da masu aure da kuma nazartar mata ta fannoni da dama, hakan ya tabbatar mana da cewa mace mai É—auke da cikakkiyar sha’awa a lokacin da taga namiji tana É—aya daga cikin mata masu dadi. 

4. Mace mai fitar da ruwa bayan Al'ada

Binciken masana ya tabbatar da cewa alamomin mace mai dadi yana daga fitar da ruwa me kama da majina bayan gama Al’adarta, musamman idan ta kasance bata da aure, bazawara ce ko budurwa ya danganta. fitar ruwan bayan Al'ada ba ciwo ne ba, Asali ma yana nuni da cewa mace zata iya Aihuwa domin tana releasing É—in Æ™wayaye ne daga mahaifarta., wanda muke cewa hakan a turance (Ovulation), WaÉ—annan Æ™wayayen suna mutuwa  sakamakon babu wani É—a namijin da yayi mu'amala tare da ita, bare ta É—auki cikinsa. 

5. Rashin nuna gajiya da jima'i

Yana daga cikin Alamomin mace mai dadi,  jure jima’i da namiji da rashin nuna gajiya da yin jima'in, koda kuwa sau nawa namiji yakeda Æ™oÆ™arin kwanciya da ita a cikin dare ko safiya, Amma a wannan É“angare masana sun ce yawancin mata masu Æ™iba basa gajiya da jima'i koda sau bakwai namiji zai ci su, duk da suma wasu siraran matan suna taka rawar gani wajen juriya da kuma bajinta ta gaban goshi a lokacin jima'i, amma fa, ba kowace siririyar mace take da irin wannan juriya ba se dai ko kuma ta kasance harija. Yayin jima’i yawancin matan da suke fitar da farin ruwa me maiÆ™o da santsi sunada matuÆ™ar daÉ—i.

-----------------------------------------------------------

Karanta >> Labarin cin duwawun hajiya 

----------------------------------------------------------------------------

Alamomin mace mai dadi Part 2

Alamomin mace mai dadi

1. Mace yar shekara talatin da biyar da yar sha takwas

Shekarun mace suna daga abubuwan dake siffantar ko alamomin mace mai dadi, kan iya bayuwa ta shekarunta, binkicen masana ya sanar da cewa mace yar 18 ko 35 sunada matuÆ™ar dadi ta fannin saduwa, domin  budurwa yar shekara sha takwas, tana cikin ko ta iso shekarun cikarta a matsayin mace wato duk wasu ni'imominta sun kammala. Haka kuma mace yar talatin da biyar takai matakin cikarta a matsayin babbar mace mai niima. sha takwas ko talatin da biyar zaÉ“i zaÉ“en ka mai karatu.

2. Mace mai cike da naman gaba

Cikakken naman gaba ko farji a tattare da mace yana daga cikin alamomin mace mai dadi,  domin kuwa naman gaba mai kauri a gaban mace yana matuÆ™ar sa ya'ya maza santi a lokacin da suke kwanciya ko saduwa da mace, koda kuwa wajen Romancing wato wasa da shafe-shafe wa juna,  siffar mace mai dadi na  daga nama dum-dum a cike da Æ™asan cibiyar ta. A wani binkice da aka gabatar a kasar Masar ta hannun wata likita mai suna saela ja tayi bayani mai jan hankali akan samun wadatuwar nama a gaban mace, gami da gabatar da wasu magunguna da zasu taimaka wajen haÉ“aka tsokar, sosai. Irinsu Estrace, premarin, da vagifem. yawancin maza basason naman gaba zoÉ—oÉ—o kamar tiyo.

3. Mace mai yin inzali da farin ruwa (releasing)

ma'anar yin inzali ko muce release  a turance, shine sakin ruwa ko kawo wa ta maniyyi yayin saduwa, wanda hakan yana nufin gamsuwa ko jin daÉ—i da ni'ima na É“angaren jima'i. Na daga cikin alamomin mace mai dadi, ko ya ya ake gane mace mai dadi ta releasing da farin ruwa daga gabanta. Wannan ruwan fari ne sosai kamar madara, kuma yana tare da sanyi da maiÆ™o duka a cikin sa, sannan a waÉ—ansu halayen takan iya kawo shi bayan kamar minti biyu a lokacin da ake yin jima’i da ita.

4. Mace mai tsukakken gaba

Alamomin mace mai dadin gindi, ya haɗa da kasantuwar tsukakke ko ɗamammen gaba, wanda idan za'a shigeta wato da bura, zai kasance gaban namiji baya shiga da sauri, bawai kawai da an zura ta shigeba luu. A interview da muka gudanar da maza, da dama sun tabbatar da cewa sunfi buƙatar mace mai tsukakken gaba akan wacce take a buɗe. Haka zalika Alamomin mace mai dadi kuma tsukakkiya, nada rijiya gaɓa uku tareda murfi da kwadonta, gami da ɗan makulli ta ciki (Open and Close) kenan, ita Lafiyayyiyar ta san da haka.

5. Mace mai gamsuwa da nishin daÉ—i

Kashi casa'in da biyar na maza na ƙaunar nishi ko nace kukan daɗi, a yayin da suke saduwa da mace, shiyasa ma wasu suke cewa cin mace mai dadi duniya ne, idan ana maganar alamomin mace mai dadi to dole ne asa gamsuwa domin kuwa itace abinda ake bukata ɗari bisa ɗari, kowane namiji haka kuma kowace mace akwai buƙatar gamsuwa a tare dashi yayin ko bayan saduwa, yawanci ga maza gamsuwa tana zuwa bayan sunyi inzali, mata kuma ya danganta wata takan iya gamsuwa bayan inzali wata kuma ba haka ba, (gagara badau) kenan irin waɗannan matan sai anyi da gaske, sannan ake samo kansu ta fuskar jima'i, wato sai anyi da gaske suke gamsuwa. Allah ya baka irin wannan mai karatu 🤣🤣🤣🤣.

----------------------------------------------------------------------------

Alamomin mace mai dadi Part 3

Alamomin mace mai dadi

1. Mace mai iya rawa da rausaya

Alamomin mace mai dadi, na ta ya mace mai dadi take? Wajen gudanar da waɗansu halaye nata na yau da kullum ko irin halayen da ta taɓa yi a baya, misalin wannan shine iya rawa da rausaya: rawa da rausaya shine iya jujjuyawa cikin salo da kwarewa wajen amfani da sassan jiki kamar iya rausaya nonuwa, iya girgiza kwankwaso da juya ɗuwawu. Yawanci matan da suka iya rawa da rausaya suna matukar jan hankalin maza ta hanyoyi da yawa, kuma suna saurin tayarwa da maza sha'awa, kamar yadda omo ke kaɗa kumfa haka iya rawa da rausaya agun mace ke tashin sha'awar ɗa namiji. wannan ne dalilin da yasa yan maza suke son zuwa gun kaɗe- kaɗe da raye-raye, koda kuwa baza su samu damar cin duri ba. Wayayyun mata kuwa waɗanda suka san wannan sirri, na maza sai su ƙara ƙaimi wajen, ka gani ka gani ƙwalelenka.

2: Mace wacce ta iya sumbata cikin salo (Kiss)

Yana daga cikin ni'imomin 'ya mace mai dadi, iya sumbatar namiji. Masana sunyi bincike mai zurfi akan sumbata wato wanda muka fi sani a turance (kiss). menene sumbata? sumbata na nufin duk wani aiki da laɓɓa keyi a sakamakon jin soyayya ko shauki wanda hakan ke sashi nuna ƙaunar tasa a fili, a wasu lokutan ba tare daya sani ba. A ɓangare kuma na Alamomin mace mai dadi sumbata tana daga cikin muhimman abubuwa na ƙarin ni'ima da nishadi wajen jima'i ko Romancing. Akwai ire-iren kiss da dama, amma ga wasu daga cikin su ;

Sumbata da laɓɓa: Laɓɓan baki guda biyu dasu ake amfani wajen irin wannan kiss wanda mace zata iya amfani dashi wajen sumbatar ɓangarorin namiji, wanda hakan ke sashi cikin shauki, mara misaltuwa.

Sumbata me kamar cizo: wata irin sumbata ce me matuƙar daɗi da saka annashuwa tsakanin mace da namiji, ko miji da mata, yadda ake wannan sumbata shine * za'a rinƙa tsotsar juna gami da haɗawa da haƙora kamar za'a yi ciwo, amma ba cizo za'a yiba, ko kuma a rinƙa yin cizon a hankali cikin salo da iyawa.

3. Mai yawan cin abinci

Yawan cin abinci ga mace yana nuni da siffar mace mai dadi, amma anan muna nufin,  bawai cin abinci na bala'i ba. Wato irin na hamburun-hayam (acici, mala'ikun tauna) ba irin wannan ba. kar a manya munada nau'ikan abinci daban daban. Kuma cin abinci da sauri ko a hankali a cikin halayen mace, yana nuni da yadda takeson aci durinta da sauri ko a hankali cikin Alamomin mace mai dadi.

4. Mace mara tsoro

Mace jaruma tanada matukar dadi wajen jima'i domin kuwa takan jure ko wane irin ci, da za'a iya yi mata, ba tare da jin wani tsoro ko fargaba ba. jarumta tana cikin yanayin mace mai dadi, kuma mace mai wannan halaye, tana iya nuna sha'awar ta a fili ga namiji, haka zalika suma mazan suna ƙaunar mace mai nuna jarumtaka wajen saduwa. Rashin fargabar ɗa namiji, ɗaya ne daga cikin alamomin mace mai dadi.

5. Mace mai yawan kula da Jikinta:

A gaskiya ko ba'a faÉ—a ba, mace mai matuÆ™ar tsafta tanada daÉ—i wajen jima'i, domin kuwa mata masu son kula da jikinsu gami da gyara sassan jikinsu, sunada sirrin mace mai dadi, 

(1). Askewa da cire duk wani gashi dake jiki

 (2). Amfani da turare iri-iri

waÉ—annan suna cikin alamomin mace mai dadi.

----------------------------------------------------------------------------

Alamomin mace mai dadi Last part

Alamomin mace mai dadi

1. Me nuna muradai da sha'awar zuciyar ta

Muradi shine abubuwan da mutum ke bukata a cikin rayuwar sa ta yau da kullum, kamar son ta da mijinta da kuma ƙaunarsa: sha'awa itama kamar wani ɓangare ce ta muradi, waɗannan kalmomi biyu na sama. Suna taka rawar gani wajen namiji da mace.

Musamman idan ya kasance mace tana ɗabbaƙa su, dai-dai misali. Alamomin mace mai dadi yana nuni da da nuna sha'awa ta jima'i da ɗokin kwanciya da mijinta. Har wasu mazan suna tambaya ta ya ake gane mace mai dadi: mace mai dadi akan iya ganeta ta nuna muradanta da sha'awar ta ga abinda take so a fili.

2. Mace mai shagwaɓa

Kamar yadda littafin smart boy yace, shagwaɓa tana ɗaya cikin alamomin mace mai dadi. Domin ita shagwaɓa kamar wata halittace da Ubangiji ya halitta a jikin mata, amma wasu matan sunfi wasu iyata. Daga cikin matan da mukayi nazari akansu, akan iya shagwaɓa sun haɗa da: siririyar mace, matsakaiciyar mace wacce ba doguwa ba kuma ba gajera ba, mata masu ɗan ƙaramin ƙiba da dai sauransu.

Yawanci mata masu irin wannan sunaye sunada shagwaɓa kwarai da gaske:

     * Fatima

     * Maryam

     * Ameera

     * Sadiya.

3. Kyakkyawar mace

Kyawu yana ɗaya daga hakiman wannan rukuni na ALAMOMIN MACE MAI DADI, domin kuwa ko ba'a aunaba ruwa ba sa'an kwando bane, haka zalika linzami yafi ƙarfin bakin kaza, kundai fahimci abinda nake nufi, amma saboda tsaro, bari na tofa albarkacin bakina, kyakkyawar mace itace gimbiya, sarauniya haka kuma shugaba ta ɓangarori da dama na mata. Ɗari bisa ɗari, jima'i da kyakkyawar mace yanada matuƙar daɗi , saboda kana cin durinta ne cikin so da ƙauna, tare da sha'awar ta.

4. Mace wacce ta iya kwalliya

Make-up a turance ko kwalliya a hausance ko kuma muce makyaj a larabce, duka dai yana nufin wasu yan surƙulle da yan shafe-shafe da mata sukeyi, domin ƙarin kyau akan kyawun da suke dashi. Kwalliya bata tsaya iya shafe-shafe ba, har da iya saka kayan ado na alfarma, tabbas ko ba'a faɗa ba, kayan ado a jikin mace suna burge maza, musamman idan ta iya sakawa. Haka zalika iya kwalliya alamomin mace mai dadi ne ko nace siffar mace mai dadi ce.

5. Mace mai maganai (manyan idanu)

Halittar manyan idanu ga ya mace, alama ce daga alamomin mace mai dadi. idanu suna taka rawar tasu ta gani, wajen nuna wasu alamu na cewa, wannan macen zatayi dadi wajen jima'i. Duk da cewar binciken mu ya tabbatar da cewa, mata masu idanu sunada kwarjini a idon maza, saboda ba kasafai maza ke iya tunkarar mace mai maganai ba, a yawan lokuta.